https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Sancho: Ina kaunar kungiya ta Dortmund

Home Sancho: Ina kaunar kungiya ta Dortmund
Jadon Sancho dan wasa ne da tauraruwar sa ke haskawa a duniyar kwallon kafa wadda kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta kafawa dan wasan kahon zuka domin ta raba shi da kungiyar sa ta Borrusia Dortmund. To sai dai kuma dan wasan ya ce har yanzu ya na kaunar ya ci gaba da zama […]

source https://dalafmkano.com/?p=10440&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=sancho-ina-kaunar-kungiya-ta-dortmund

Share this


Author: verified_user

0 Comments: