https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Sarr: Ina sha’awar sakawa Liverpool riga

Home Sarr: Ina sha’awar sakawa Liverpool riga
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Watford a kasar Ingila, Isma’ila Sarr ya ce ko wane dan wasa na sha’awar sakawa Liverpool riga. Sarr na wadannan kamalan ne lokacin da ya ke son barin kungiyar sa ta Watford domin komawa Liverpool a sabuwar kakar da za a fara a wata mai kamawa. Sarr mai […]

source https://dalafmkano.com/?p=10454&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=sarr-ina-shaawar-sakawa-liverpool-riga

Share this


Author: verified_user

0 Comments: