https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Sauyin kungiya: Zan ci gaba da dumama kujera a Arsenal – Ozil

Home Sauyin kungiya: Zan ci gaba da dumama kujera a Arsenal – Ozil
Tsohon dan wasan tsakiyar kasar Jamus kuma dan wasan kungiyar Arsenal, Mesut Ozil, ya ce zai ci gaba da zama da kungiyar sa ta Arsenal duk da ya na dumama benci har zuwa tsawon karshen kwantiragin sa. Ozil mai shekaru 31 bai buga was aba tun lokacin watan Yuni da a ka dawo gasar Firmiya. […]

source https://dalafmkano.com/?p=10434&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=sauyin-kungiya-zan-ci-gaba-da-dumama-kujera-a-arsenal-ozil

Share this


Author: verified_user

0 Comments: