https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Aug 2020
Senegal: Al’ummar musulmi da dama ne su ka halarci jana’izar Khalipan Inyass

Home Senegal: Al’ummar musulmi da dama ne su ka halarci jana’izar Khalipan Inyass
A jiya Alhamis ne dubban al’ummar Musulmai su ka halarci jana’izar fitaccen malamin nan Khalipha Sheikh Ahmed Tijjani Ibrahim Inyass wanda ya rasu a ranar Talata. Marigayi Sheikh Khalipa Inyass shi ne na hudu a cikin jerin ‘ya’yan Sheikh Ibrahim Inyass, kuma shi ne Khalipan sa na hudu cikin jerin khalifofin sa tun bayan rasuwar […]

source https://dalafmkano.com/?p=10254&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=senegal-alummar-musulmi-da-dama-ne-su-ka-halarci-janaizar-khalipan-inyass

Share this


Author: verified_user

0 Comments: