https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Aug 2020
Sha’iri ya auri mata ba tare da sanin mahaifin ta ba

Home Sha’iri ya auri mata ba tare da sanin mahaifin ta ba
Wani fitaccen sha’iri mai gudanar da majalisi a jihar Kano a na zargin ya angwance da amaryar sa ba tare da sanin iyayen ta ba. Sha’irin ya gurfana ne a gaban kotun shari’ar musulunci dake zaman ta a unguwar Goran Dutse, inda a ke zargin sha’irin ya hada kai da mahaifiyar Amaryar sa a ka […]

source https://dalafmkano.com/?p=10321&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=shairi-ya-auri-mata-ba-tare-da-sanin-mahaifin-ta-ba

Share this


Author: verified_user

0 Comments: