https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Aug 2020
Snooker: Zakara a gasar Mark Selby ya kara zuwa wasan karshe

Home Snooker: Zakara a gasar Mark Selby ya kara zuwa wasan karshe
Mai rike da kambun gasar kwallon Snooker na duniya har sau uku, Mark Selby, ya kai matakin zuwa wasan karshe a wasan Snooker, bayan da ya lallasa Neil Robertson da ci 13-7 a gasar kwallon Snooker ta duniya. Mark Selby, dan kasar Australia wanda ya lashe gasar a hannun abokin karawar sa a shekarar 2010. […]

source https://dalafmkano.com/?p=10335&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=snooker-zakara-a-gasar-mark-selby-ya-kara-zuwa-wasan-karshe

Share this


Author: verified_user

0 Comments: