https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Southampton ta dauki dan wasan kasar Ghana

Home Southampton ta dauki dan wasan kasar Ghana
Kungiyar kwallon kafa ta Southampton ta dauki dan wasan bayan kasar Ghana Muhammed Salisu daga kungiyar Real Valladolid. Mohammed Salisu ya koma kungiyar ne bayan da a ka dauke shi a kan kudi Fam miliyan 10.9. Dan wasan mai shekaru 21, ya buga wasanni 32 a kasar Sefaniya bayan da ya rattaba kwantiragin shekaru 4. […]

source https://dalafmkano.com/?p=10463&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=southampton-ta-dauki-dan-wasan-kasar-ghana

Share this


Author: verified_user

0 Comments: