https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

12 Aug 2020
Sun kawo min gawar miji na sun ajiye babu bayani – Matar Mamaci

Home Sun kawo min gawar miji na sun ajiye babu bayani – Matar Mamaci
Iyalan wani magidanci da ke aikin tuki a wani kamfani a jihar Kano sun yi karar kamfanin a kan zargin ya fita gida lafiya daga bisani su ka kawo masu gawar sa babu wani kwakkwaran bayani. Matar magidancin mai suna Daharatu Abdullahi ta bayyanawa gidan rediyon Dala yadda al’amarin ya faru. “Lafiya ya fita gida […]

source https://dalafmkano.com/?p=10384&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=sun-kawo-min-gawar-miji-na-sun-ajiye-babu-bayani-matar-mamaci

Share this


Author: verified_user

0 Comments: