https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

6 Aug 2020
Tabbas Garcia zai bar Manchester City – Guardiola

Home Tabbas Garcia zai bar Manchester City – Guardiola
Dan wasan Manchester, Eric Garcia ya ce zai bar kungiyar bayan kin sabanta kwantiragi a kungiyar. Garcia ya fadawa mai horaswar Pep Guardiola cewa ba zai karbi sabon tayin kwantiragin a kungiyar, sakamakon neman barin Manchester City da zai yi wanda a ke rade-radin cewa zai koma Barcelona. Dan wasan bayan ya mayar da hannun […]

source https://dalafmkano.com/?p=10195&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=tabbas-garcia-zai-bar-manchester-city-guardiola

Share this


Author: verified_user

0 Comments: