https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Aug 2020
UEFA: Hukumar ta gindayawa Wolves doka

Home UEFA: Hukumar ta gindayawa Wolves doka
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai wato (UEFA) ta ce iya ‘yan wasa 23 kadai kungiyar Wolves ta kasar Ingila Wolves Olympiakos za ta iya amfani da su a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar turai wato Chmapions League, har idan ta kai bantan ta zuwa gasar a kakar gaba. A ranar Laraba Wolves ta […]

source https://dalafmkano.com/?p=10290&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=uefa-hukumar-ta-gindayawa-wolves-doka

Share this


Author: verified_user

0 Comments: