https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

14 Aug 2020
UEFA: Ta ci tarar PSG da gargadi mai karfi ga kocin ta

Home UEFA: Ta ci tarar PSG da gargadi mai karfi ga kocin ta
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA ta ci tarar kungiyar kwallon kafa ta PSG ta kasar Faransa sakamakon kin fara wasa da ta yi da wuri bayan ta dawo daga hutun rabin lokaci. Paris Saint-Germain ta samu nasara zuwa wasan kusa da na karshe a hannun Atalanta ta kasar Italiya da ci 2-1. PSG […]

source https://dalafmkano.com/?p=10486&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=uefa-ta-ci-tarar-psg-da-gargadi-mai-karfi-ga-kocin-ta

Share this


Author: verified_user

0 Comments: