https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Aug 2020
Unguwar Wailari sun yi gangamin jan kunne ga masu shaye-shaye

Home Unguwar Wailari sun yi gangamin jan kunne ga masu shaye-shaye
Al’ummar unguwar Wailari da ke karamar hukumar Kumbotso sun gudanar da gangami domin wayar da kai da kuma jan kunne a kan matasan da ke ta’ammali da kayan maye da fataucin su a yankin. Kwamandan kungiyar Bijilante na unguwar ta Wailari Abdullahi mai Karfi a zantawar sa da gidan rediyon Dala a ranar Talata ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=10107&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=unguwar-wailari-sun-yi-gangamin-jan-kunne-ga-masu-shaye-shaye

Share this


Author: verified_user

0 Comments: