https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Aug 2020
Vice Chancellor: An yi zabe a Jami’ar Bayero

Home Vice Chancellor: An yi zabe a Jami’ar Bayero
Jami’ar Bayero dake jihar Kano ta gudanar da zaben tantance gwani na ‘yan takara masu neman jagorancin shugabantar Jami’ar wato Vice Chancellor na tsawon  shekaru biyar a nan gaba, bayan kammala wa’adin shugaban ta na yanzu Farfesa Muhammad Yahuza Bello. Zaben ya gudana ne a harabar sabuwar jami’ar a ranar Laraba, inda ‘yan Takara hudu […]

source https://dalafmkano.com/?p=10149&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=vice-chancellor-an-yi-zabe-a-jamiar-bayero

Share this


Author: verified_user

0 Comments: