https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Vladimir: Watford za ta dauki sabon koci

Home Vladimir: Watford za ta dauki sabon koci
Kungiyar kwallon kafa ta Watford na daf da nada Vladimir Ivic a matsayin wanda zai maye gurbin mai horas da kungiyar Nigel Pearson. Pearson wanda ya kai kungiyar zuwa ajin rukuni na biyu a gasar Fimiya ta wannan kakar wanda ya jawo kungiyar ta sallami mai horaswa. Vladimir Ivic dan kasar Serbia mai shekaru 43, […]

source https://dalafmkano.com/?p=10437&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=vladimir-watford-za-ta-dauki-sabon-koci

Share this


Author: verified_user

0 Comments: