https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Aug 2020
WAEC: An fitar da jadawalin lokutan zaunawa jarrabawa

Home WAEC: An fitar da jadawalin lokutan zaunawa jarrabawa
Hukumar shirya jarrabawar Yammacin Africa WAEC ta fitar da jadawalin lokutan da daliban za su zauna rubuta jarrabawar na wannan shekarar. Hakan na cikin wata sanarwar mai dauke da sa hannun jami’in hulda da jama’a na hukumar Demianus Ojijeogu ya fitar a jiya Talata. Sanarwar ta bukaci daliban da za su rubuta jarrabawar da su […]

source https://dalafmkano.com/?p=10127&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=waec-an-fitar-da-jadawalin-lokutan-zaunawa-jarrabawa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: