https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Aug 2020
Wani matashi ya mutu sanadiyar fadawa gadar sabon titi – DSP Kiyawa

Home Wani matashi ya mutu sanadiyar fadawa gadar sabon titi – DSP Kiyawa
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da rasuwar wani matashi mai suna Yahaya Yakubu, dan shekaru 25 mazaunin unguwar Samegu, sanadiyyar fadawa ruwa a gadar kasa ta Sabon Titi. Kakakin rundunar ‘yan sandan Kano DSP. Abdullahi Haruna Kiyawa shi ne ya tabbatar da hakan a zantawarsa da wakilinmu Bashir Sharfadi, wanda ya ce, ruwa […]

source https://dalafmkano.com/?p=10019&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=wani-matashi-ya-mutu-sanadiyar-fadawa-gadar-sabon-titi-dsp-kiyawa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: