https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Aug 2020
Wani mutum ya shaki iska bayan daure shi a gida har tsawon shekaru 15

Home Wani mutum ya shaki iska bayan daure shi a gida har tsawon shekaru 15
Rundunar ‘ƴan sandan jihar Kano ta gano wani mutum da mahaifin sa ya daure shi tsawon shekaru sha biyar. Al’amarin ya faru ne a unguwar Fulani da ke Sheka a ƙaramar hukumar Kumbotso, inda rundunar ‘yan sandan ta kai samame gidan limamin Jumu’a na unguwar da a ke zargin sa daure dan nasa. Rahotonni sun […]

source https://dalafmkano.com/?p=10526&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=wani-mutum-ya-shaki-iska-bayan-daure-shi-a-gida-har-tsawon-shekaru-15

Share this


Author: verified_user

0 Comments: