https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Aug 2020
Wasu masu sayar da katin waya sun hadu da ‘yan damfara

Home Wasu masu sayar da katin waya sun hadu da ‘yan damfara
Wani dan damfara ya shiga kasuwar ‘Yan lemo da ke Na’ibawa karamar a hukumar Kumbotso, ya damfari masu sana’ar sayar da katin waya a kasuwar kudade masu yawa a jiya Laraba. Wani mai sayar da kati a kasuwar mai suna Sani mai kati ya bayyana wa Dala FM, yadda al’amari ya faru. Ya ce, “Dan […]

source https://dalafmkano.com/?p=10457&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=wasu-masu-sayar-da-katin-waya-sun-hadu-da-yan-damfara

Share this


Author: verified_user

0 Comments: