https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Aug 2020
Watan Oktoba: Za a ci gaba da gasar Rugby ta duniya

Home Watan Oktoba: Za a ci gaba da gasar Rugby ta duniya
Hukumar wasan kwallon Rugby ta tabbatar da ranar 31 ga watan Oktoba a matsayin ranar da za a gudanar da gasar kofin kasashe sida da za su fafata a gasar bangaren mata da maza. Kasar Ireland za dai ta fara tunkarar kasar Italiya a ranar 24 ga watan Oktoba a filin wasan na Aviva. A […]

source https://dalafmkano.com/?p=10157&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=watan-oktoba-za-a-ci-gaba-da-gasar-rugby-ta-duniya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: