https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

12 Aug 2020
Yadda Ake Dan Sululu

Home Yadda Ake Dan Sululu

A yau zamu koyi yadda ake dan sululu, dan sululu abincin gargajiya ne na malan bahaushe wanda ya kasance ana samar dashi daga garin rogo, wannan abincin akasari na yara ne ko masu kwadayi. Abubuwan da ake bukata Garin rogo Ruwa Manja Yaji Maggi Gishiri Albasa Yadda ake hadawa 1. A Kwaba garin rogo da […]

The post Yadda Ake Dan Sululu appeared first on wikihausa.from wikihausa https://ift.tt/3ajZOFE
via gqrds

Share this


Author: verified_user

0 Comments: