https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Aug 2020
Yadda Ake Farfesun Dankalin Turawa Da Kaza

Home Yadda Ake Farfesun Dankalin Turawa Da Kaza

A yau zamu koyi yadda ake farfesun dankalin turawa da kaza Abubuwan da ake bukata Kaza Dankalin turawa Karas Curry Maggi, Thyme Tattasai Tumatir Yadda ake hadawa: A fere dankali a yanka kanana, Sai a wanke kaza a sulalata da maggi,curry,gishiri,thyme, sai a jajjaga tattasai, da tumatir Idan ya sulala sai a zuba yakkaken karas […]

The post Yadda Ake Farfesun Dankalin Turawa Da Kaza appeared first on wikihausa.from wikihausa https://ift.tt/31wBMDi
via gqrds

Share this


Author: verified_user

0 Comments: