https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

12 Aug 2020
Yadda Ake Faten Dankali

Home Yadda Ake Faten Dankali

A yau zamu koyi yadda ake faten dankali, faten dankali abinci ne mai dadi da saukin sarrafawa  Abubuwan da ake bukata Dankali Attarugu Albasa Maggi Citta Kifi (ice fish). Alayyahu Kori Man gyada Yadda ake hadawa 1. A fere dankali, a yanka daidai misali. 2. Sai a wanke kifi, a cire dattin, a yanka gunduwa-gunduwa, […]

The post Yadda Ake Faten Dankali appeared first on wikihausa.from wikihausa https://ift.tt/3kMSIOS
via gqrds

Share this


Author: verified_user

0 Comments: