https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

17 Aug 2020
Yadda Ake Gireba

Home Yadda Ake Gireba

Gereba abun makwalashene da ya samo asali daga fulawa kuma ana yinshine da abubuwan amfanin yau da kullum masu sauqin damuwa. Ku biyomu domin kuga yadda xamuyi wannan girebar. Abubuwan hadawa filawa Suga Ridi (kantu) Man gyada Yanda ake hadawa Da farko uwargida za ki tankade fulawarki a roba mai dan fadi. Sai ki jika […]

The post Yadda Ake Gireba appeared first on wikihausa.from wikihausa https://ift.tt/3471NMo
via gqrds

Share this


Author: verified_user

0 Comments: