https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Aug 2020
Yadda Ake Miyar Koda

Home Yadda Ake Miyar Koda

A yau zamu koyi yadda ake miyar koda, miyar koda miya ce da ake iya cin shinkafa, taliya,da makamantansu. koda na da matukar amfani a jikin mutum. Abubuwan da ake bukata: Koda M7ai Maggi Gishiri Curry ATTaruhu da tattasai Albasa Yadda ake hadawa; A zuba mai a Tukunya kadan a saka albasa A wanke kodar […]

The post Yadda Ake Miyar Koda appeared first on wikihausa.from wikihausa https://ift.tt/2PLv9Y8
via gqrds

Share this


Author: verified_user

0 Comments: