https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Aug 2020
Yadda Ake Potato Balls

Home Yadda Ake Potato Balls

Potato Balls abinci ne wanda a hausance ake kiran sa da kwallon dankali, wanda ake yinsa da dankalin turawa, yana da matukar dadi musamman ma idan a karin kumallo za’a ci shi. Abubuwan da ake bukata Dankalin turawa (irish) Tarugu Albasa Kayan dandano Man gyada Kwai Filawa Yadda ake hadawa Farko za a dafa dankali […]

The post Yadda Ake Potato Balls appeared first on wikihausa.from wikihausa https://ift.tt/2Di1YcN
via gqrds

Share this


Author: verified_user

0 Comments: