https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

17 Aug 2020
Yadda Ake Sabulun Salo Na Amare

Home Yadda Ake Sabulun Salo Na Amare

A yau zamuy koyi YADDA AKE SABULUN SALO NA AMARE domin gyaran jiki da fata ta yi kyau, kyalli da kuma laushi. Abubuwan da ake bukata Sabulun salo 8 Sabulun wanka 6 Majigi 3 Mai kwakwa cokali 2 Mai Zaitun babban cokali 2 Zuma cokali babba 3 Lemon tsami rabi Jar kanwa kwata Aloevera 3 […]

The post Yadda Ake Sabulun Salo Na Amare appeared first on wikihausa.from wikihausa https://ift.tt/312Cqcy
via gqrds

Share this


Author: verified_user

0 Comments: