https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Aug 2020
Yadda Ake Yin Alalan Shinkafa

Home Yadda Ake Yin Alalan Shinkafa

A yau zamu koyi yadda ake alalan shinkafa Abubuwan da ake bukata: Shinkafa ta tuwo Kwai Nama Hanta Attaruhu Albasa Magi Gishiri Curry Main gyada Yadda ake hadawa: A wanke shinkafa a shanya ta bushe akai a nukata A tankade a kwaba da ruwa kamar kullun alala a jajjaga attaruhu a zuba a yanka albasa […]

The post Yadda Ake Yin Alalan Shinkafa appeared first on wikihausa.from wikihausa https://ift.tt/30Gl9Wz
via gqrds

Share this


Author: verified_user

0 Comments: