https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Aug 2020
Yadda Ake Yin Creepes Da Vegitable

Home Yadda Ake Yin Creepes Da Vegitable

A yau zamu koyi yadda ake creepes da vegitable Abubuwan da ake bukata Fulawa Kwai Madara Bakin powder Maggi, Gishiri, Cabbage, Carasrot, Koren tattasai Albasa, Yadda ake hadawa A kwaba fulawa da kwai da butter da madara d baking powder a sa maggi da gishiri kadan, A yi kwabin kamar za a yi wainar fulawa […]

The post Yadda Ake Yin Creepes Da Vegitable appeared first on wikihausa.from wikihausa https://ift.tt/31C7TkS
via gqrds

Share this


Author: verified_user

0 Comments: