https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Aug 2020
‘Yan Bijilanti sun dawo daga yajin aiki  

Home ‘Yan Bijilanti sun dawo daga yajin aiki  
Shugaban kungiyar ‘yan sintiri ta jihar Kano, Muhammad Kabir Alhaji (MK Alhaji) ya bayyana cewa, kungiyar ‘yan sintiri wato Bijilanti a matakin jiha ba ta yi yajin aiki ba. MK Alhaji ya bayyana hakan ne a zantawar sa da gidan rediyon Dala a safiyar Talatar nan. Ya ce,”Jami’an mu na ‘yan sintiri da su ka […]

source https://dalafmkano.com/?p=10343&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=yan-bijilanti-sun-dawo-daga-yajin-aiki

Share this


Author: verified_user

0 Comments: