https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Aug 2020
Za a ci gaba da shari’a a kan makarantar magada

Home Za a ci gaba da shari’a a kan makarantar magada
Babbar kotun shari’ar muslinci mai zamanta a filin Hockey dake unguwar Hausawa a jihar Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Aliyu Muhammad Kani, ta sanya ranar 28 ga wannan watan domin ci gaba da shari’ar takaddama tsakanin magadan marigayi Muhammad Bello Buba, a kan batun wata makaranta wadda a ka ce marigayin ya barta a matsayin […]

source https://dalafmkano.com/?p=10248&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=za-a-ci-gaba-da-sharia-a-kan-makarantan-magada

Share this


Author: verified_user

0 Comments: