https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Aug 2020
Za a ci gaba da shari’ar matashin da ya kashe abokin sa

Home Za a ci gaba da shari’ar matashin da ya kashe abokin sa
Babbar kotun jihar Kano mai lamba 8 karkashin mai shari’a, Usman Na Abba ta sanya ranar 12 ga wata, domin fara sauraron karar wani matashi wanda gwamnatin Kano ta ke zargin sA da laifin kisan kai. Gwamnatin jIhar Kano ta na zargin matashin Bashir Abdullahi Bachirawa da laifin kisan kai karkashin kundin sashi na 221. […]

source https://dalafmkano.com/?p=10316&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=za-a-ci-gaba-da-shariar-matashin-da-ya-kashe-abokin-sa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: