https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

14 Aug 2020
Za mu daga likafar sababbin asibitocin masarautun Kano – Ganduje

Home Za mu daga likafar sababbin asibitocin masarautun Kano – Ganduje
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta daga likafar sababbin asibitocin masarautun Kano domin ganin sun taimaka wajen rage cunkoso a asibitocin birni dake cikin birnin Kano. Gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje ne ya bayyana hakan a Juma’ar nan, yayin da yake duba yadda aikin daga likafar asibitin Rano ke gudana a yankin. Ya ce”Asibitin […]

source https://dalafmkano.com/?p=10483&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=za-mu-daga-likafar-sababbin-asibitocin-masarautun-kano-ganduje

Share this


Author: verified_user

0 Comments: