https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

12 Aug 2020
Zamfara: Yara milyan daya ne basa zuwa makaranta – Abubakar Maradun

Home Zamfara: Yara milyan daya ne basa zuwa makaranta – Abubakar Maradun
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce kimanin yara miliyan daya ne ba sa zuwa makaranta a fadin jihar. shugaban hukumar ilimin bai daya ta jihar Zamfara, Alhaji Abubakar Aliyu Maradun ne bayyana hakan yayin zantawa da manema. Ya ce,“Sakamakon wancan matsalar, tuni gwamnatin jihar ta bullo da wani shiri na inganta karatun boko da na allo, […]

source https://dalafmkano.com/?p=10392&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=zamfara-yara-milyan-daya-ne-basa-zuwa-makaranta-abubakar-maradun

Share this


Author: verified_user

0 Comments: