https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Ƙarin ƙudin wuta zai iya sanyawa mu rage ma’aikata – Alhaji Sani Saleh

Home Ƙarin ƙudin wuta zai iya sanyawa mu rage ma’aikata – Alhaji Sani Saleh
Ƙungiyar masu masana’antu a unguwannin Bompai da Tokarawa a jihar Kano ta ce, ƙarin ƙudin wuta zai iya sanyawa mu rage ma’aikata wutar da gwamnati ta yi, ya yi mata illa matuƙa, wanda hakan kan iya haifar da rasa aiki ga wasu ma’aikatan su. Shugaban ƙungiyar kuma mamba a ƙungiyar masu masana’antu ta ƙasa Alhaji […]

source https://dalafmkano.com/?p=11410&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=%25c6%2599arin-%25c6%2599udin-wuta-zai-iya-sanyawa-mu-rage-maaikata-alhaji-sani-saleh

Share this


Author: verified_user

0 Comments: