https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Sep 2020
Aston Villa ta dauki Ollie Watkins

Home Aston Villa ta dauki Ollie Watkins
Kungiyar Aston Villa ta dauki dan wasan gaban kungiyar Brentford Ollie Watkins, a kan kudi Fam miliyan 28. Dan wasan mai shekaru 24 ya zura kwallaye 26 a gasar Championship da a ka karkare na wannan kakar. Watkins ya kasance dan wasa na biyu da Aston Villa ta dauka, tun bayan da ta dauki dan […]

source https://dalafmkano.com/?p=11471&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=aston-villa-ta-dauki-ollie-watkins

Share this


Author: verified_user

0 Comments: