https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 Sep 2020
Bahaz Challenge Cup: FC Wudil United da FC J Easy Boys

Home Bahaz Challenge Cup: FC Wudil United da FC J Easy Boys
Gasar cin kofin BAHAZ Challenge Cup, karo na farko da za a fara gudanarwa a karamar hukumar Wudil a yau Laraba. Wasan za a yi shi ne da karfe 4:15 na yammacin Laraba a filin wasa na Bahaz dake garin Dau. F.C Wudil United da F.C. J. EASY BOYS su ne za su fara fafatawa […]

source https://dalafmkano.com/?p=11228&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=bahaz-challenge-cup-fc-wudil-united-da-fc-j-easy-boys

Share this


Author: verified_user

0 Comments: