https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Sep 2020
Barcelona: Luis Suarez ya amince ya koma Juventus

Home Barcelona: Luis Suarez ya amince ya koma Juventus
Dan wasan gaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Lusi Suarez, ya amince zai koma kungiyar kwallon kafa ta Juventus. Wakilin BBC Guillem Balague ya rawaito cewa, Suarez ya dai amince a tsakanin sa da Juventus bayan da su ka cimma ‘yarjejeniya tare. Dan wasan zai dai koma kungiyar Juventus ta kasar Jamus a matsayin kyauta, […]

source https://dalafmkano.com/?p=11331&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=barcelona-luis-suarez-ya-amince-ya-koma-juventus

Share this


Author: verified_user

0 Comments: