https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 Sep 2020
Barcelona: Sai wata rana Bayern Munich – Coutinho

Home Barcelona: Sai wata rana Bayern Munich – Coutinho
Dan wasan kasar Brazil kuma, dan wasan Barcelona, Philip Coutinho, ya yi bankwana da kungiyar sa wacce ya ke a matsayin aro Bayern Munich. Coutinho, wanda ya tallafawa Bayern Munich tare da zura kwallaye biyu a wasan da su ka lallasa kungiyar sa ta Barcelona da ci 8-2 a Champions League wasan daf da na […]

source https://dalafmkano.com/?p=11244&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=11244

Share this


Author: verified_user

0 Comments: