https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Sep 2020
Bayern Munich: Ko kasan cewa a sansanin ‘yan gudun Hijira a ka haifi Davies?

Home Bayern Munich: Ko kasan cewa a sansanin ‘yan gudun Hijira a ka haifi Davies?
Dan wasan bayan gefen kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich, Alphonso Davies wanda ya tallafawa Bayern Munich ta lashe kofi uku a kakar da ta gabata ciki harda Champoins League da Bundesliga tare da kuma Pokal Cup na kasar Jamus. Dan wasan mai shekaru 19, wanda ya lashe kyautar Bundesliga Rookie award na kakar 2019-20, […]

source https://dalafmkano.com/?p=11655&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=bayern-munich-ko-kasan-cewa-a-sansanin-yan-gudun-hijira-a-ka-haifi-davies

Share this


Author: verified_user

0 Comments: