https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 Sep 2020
Bayern Munich: Mu na yi wa Coutinho fatan samun nasara

Home Bayern Munich: Mu na yi wa Coutinho fatan samun nasara
Kungiyar kwallon kafa ta Bayern Munich, ta yi wasan ta na aro, Philipe Coutinho, fatan samun nasara a rayuwar sa, bayan da ya koma kungiyar sa ta Barcelona. Philippe Coutinho, dan kasar Brazil, mai shekaru 28, wanda ya koma kungiyar Bayern Munich a matsayin aro tun a watan Agustan bara. Coutinho wanda ya lashe kofi […]

source https://dalafmkano.com/?p=11261&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=bayern-munch-mu-na-yi-wa-dan-wasa-coutinho-fatan-samun-nasara

Share this


Author: verified_user

0 Comments: