https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Sep 2020
Borussia Dortmund za ta kaddamar da kungiya bangaren mata

Home Borussia Dortmund za ta kaddamar da kungiya bangaren mata
Kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund, za ta kaddamar da kungiyar bangaren Mata a kakar 2021 da 2022. Manajan daraktan wasannin kungiyar, Carsten Cramer ne ya tabbatar da hakan inda ya ce“Za mu fara ta kasa kuma za mu koma sama a nan gaba, saboda ya nuna karara cewa bangaren wasannin mu na zahiri ne, […]

source https://dalafmkano.com/?p=11531&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=borussia-dortmund-za-ta-kaddamar-da-kungiya-bangaren-mata

Share this


Author: verified_user

0 Comments: