https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Cutar Maleria: Al’umma na bukatar tallafin magani – Imam Muhsin

Home Cutar Maleria: Al’umma na bukatar tallafin magani – Imam Muhsin
Shugaban kungiyar tallafawa al’umma mai suna Wahda da ke Gwauron Dutse, Imam Muhsin Akilu Na’abba ya yi kira ga masu hannu da shuni da su rika tallafawa al’umma marasa karfi da magunguna musamman a wannan lokacin da mutane ke fama da zazzabin cizon sauro. Imam Muhsin ya yi wannan kiran ne a yayin raba magunguna […]

source https://dalafmkano.com/?p=11360&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=cutar-maleria-alumma-na-bukatar-tallafin-magani-imam-muhsin

Share this


Author: verified_user

0 Comments: