https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Sep 2020




Doucoure: Dan wasan tsakiyar Watford ya sauya sheka Everton

Home Doucoure: Dan wasan tsakiyar Watford ya sauya sheka Everton
Dan wasan tsakiyar Watford, Abdoulaye Doucoure, ya koma kungiyar Everton a kan kudi Fam miliyan 20. Dan wasan mai shekaru 27, dan kasar Faransa ya buga wasanni 129 tun daga watan Janairu na shekarar 2016. Doucoure ya kasance dan wasan Carlo Ancelotti na hud da ya dauka a wannan kakar, tun bayan da ya dauki, […]

source https://dalafmkano.com/?p=11449&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=doucoure-dan-wasan-tsakiyar-watford-ya-sauya-sheka-everton

Share this


Author: verified_user

0 Comments: