https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Sep 2020
EFL: ‘Yan kallo dubu 1 za su fara kallon wasa a cikin fili

Home EFL: ‘Yan kallo dubu 1 za su fara kallon wasa a cikin fili
Gwamnatin kasar Ingila ta tabbatar da cewa a kalla ‘yan kallo dubu daya ne za su fara kallon wasa a cikin fili a wasannin kwallon kafar kasar da a ke fafatawa. Tun a baya gwamnatin kasar ta sanar da cewa a ranar 1 ga watan Oktoba, za a baiwa ‘yan kallo dama su shiga cikin […]

source https://dalafmkano.com/?p=11652&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=efl-yan-kallo-dubu-1-za-su-fara-kallon-wasa-a-cikin-fili

Share this


Author: verified_user

0 Comments: