https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 Sep 2020
Everton: Ta kusan cimma burin ta a kan dan wasa James Rodriguez

Home Everton: Ta kusan cimma burin ta a kan dan wasa James Rodriguez
Kungiyar kwallon kafa ta Everton na sa ran kammala cimma burin ta, na daukar dan wasan tsakiyar kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, James Rodriguez a karshen makon nan. Dan wasan mai shekaru 29 dan kasar Colombia ya buga wasa a karkashin mai horas da kungiyar Everton, Carlo Ancelotti a lokacin ya na horas da […]

source https://dalafmkano.com/?p=11231&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=everton-ta-kusan-cimma-burin-ta-a-kan-dan-wasa-james-rodriguez

Share this


Author: verified_user

0 Comments: