https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Foden da Greenwood: ‘Yan wasan biyu sun bar sansanin Ingila

Home Foden da Greenwood: ‘Yan wasan biyu sun bar sansanin Ingila
Mai horas da kasar Ingila, Gareth Southgate, ya tabbatar da cewa ‘yan wasan Ingila biyu da a ka tabbatar da su sun kamu da cutar Covid-19, sun bar sansanin kasar ta Ingila. ‘Yan wasan Phil Foden da kuma Mason Greenwood, a ka tabbatar sun a dauke da cutar. ‘yan wasan wanda su ka karya ka’idar […]

source https://dalafmkano.com/?p=11372&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=foden-da-greenwood-yan-wasan-biyu-sun-bar-sansanin-ingila

Share this


Author: verified_user

0 Comments: