https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Sep 2020
Ganduje zai bude kwalejojin fasaha domin jarrabawar NABTEB

Home Ganduje zai bude kwalejojin fasaha domin jarrabawar NABTEB
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin hanzarta bude makarantun kwalejojin fasaha guda shida a jihar domin baiwa daliban ajin karshe damar rubuta jarrabawar kammalawa ta NABTEB. Kwamishinan ilimi na Jihar Kano Malam Muhammad Sanusi Kiru ne ya bayar da umarnin bayan samun amincewar gwamna Abdullahi Umar Ganduje, biyo bayan bukatar hakan da kwamishinan ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=11584&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ganduje-zai-bude-kwalejojin-fasaha-domin-jarrabawar-nabteb

Share this


Author: verified_user

0 Comments: