https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Sep 2020
Ganduje zai daga likafar asibitin Bichi zuwa babban asibitin kwararru

Home Ganduje zai daga likafar asibitin Bichi zuwa babban asibitin kwararru
Gwamnatin jihar Kano za ta daga likafar babban asibitin karamar hukumar Bichi zuwa babban asibitin kwararru wanda zai kunshi gadajen kwanciya kimanin dari hudu mai bangarori da dama. Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dakta Aminu Ibrahim Tsanyawa ne ya bayyana hakan yayin ziyayar duba aiki da kuma duba yadda a ke duba marasa lafiya a […]

source https://dalafmkano.com/?p=11681&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ganduje-zai-daga-likafar-asibitin-bichi-zuwa-babban-asibitin-kwararru

Share this


Author: verified_user

0 Comments: