https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

5 Sep 2020
Ganduje zai gina wa kungiyar masu fama da lalurar laka cibiya

Home Ganduje zai gina wa kungiyar masu fama da lalurar laka cibiya
Kungiyar masu fama da lalurar laka ta bukaci gwamnatin jihar Kano da ta gina mu su cibiyar da za su rinka gudanar da al’amuran su. Shugaban kungiyar Injiniya Abdul Danladi Haruna ne ya bayyana hakan a fadar gwamnatin jihar Kano. A ranar Asabar 04 ga watan Satumba ne a ke gudanar da bikin ranar masu […]

source https://dalafmkano.com/?p=11354&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ganduje-zai-gina-wa-kungiyar-masu-fama-da-lalurar-laka-cibiya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: