https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Sep 2020
Gwajin lafiya: Kai Havertz ya bar tawagar Jamus zuwa Chelsea

Home Gwajin lafiya: Kai Havertz ya bar tawagar Jamus zuwa Chelsea
Dan wasan tsakiya mai kai kora a gaba na kungiyar kwallon kafa ta Bayern Leverkusen Kai Havertz, ya bar tawagar kungiyar kwallon kafa ta kasar Jamus zuwa kasar Ingila, domin ya karkare rattaba sabon kwantiragin sa a Chelsea. Dan wasan mai shekaru 21, wanda a ka cimma yarjejeniya da kungiyar sa da kuma Chelsea a […]

source https://dalafmkano.com/?p=11328&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=gwajin-lafiya-kai-havertz-ya-bar-tawagar-jamus-zuwa-chelsea

Share this


Author: verified_user

0 Comments: